purple

Yanzu haka an bude Shafin Hausa na Purple Facebook!

Mun ji ra’ayoyinku, kuma muna farin cikin shaida maku cewa yanzu haka mun bude Shafinmu na Purple Hausa Facebook!

Muna mika gayyata ta musamman zuwa gare ku, ku shigo cikin tattaunawar da ake yi, ku fadi ra’ayoyinku sannan ku yi tarayya da Al’ummar Hausa mai kayatarwa.

Muna son mu mayar da kasancewar ku a kan wannan shafin na Hausa mai nishadantarwa!

Ku saki jikinku wurin tattaunawa kan duk wasu darussa ko matsalolin rayuwa da muka tattatuna wadanda suke da muhimmanci ga rayuwar matasa mata da maza da ke fadin Nijeriya, don taimaka muna wurin gina al’ummar Hausawa mai kayatarwa, wadda ta yi imani da duniyar 50/50.

Kar ku manta da gayyatar abokan arzikinku don son wannan shafin da kuma mu’amala da shi.

Ku kasance Purple.

Ku kasance tare da Shafin Hausa na Al’ummar Hausawa a wannan adireshin yanar gizo:

https://www.facebook.com/purplenaijahausa/

This site is optimised to load fast and save you data